A Hade ft. Mr442 & Alhaji DDDD Lyrics
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2022
Lyrics
442
Emalo wa o
Kombe Aiiii
Yin Shi Ne
Waye a wurin in ba mu ba
Ehh, In ba mu ba
Wa zai kai arewa gaba ba mu ba
In ba mu ba
Toh a hade, a rike, sai mu shige
Toh a hade, a rike, sai a shige
Toh a hade, a rike, sai mu shige (Yin shi ne)
Ga 14 ga 442
Ga harshe, ga 542
Wani kayan ai sai dan amale
Wani naira je gidan su 14
Kai ka kula ka duba mai son ka
Wata ta zo dan ta ga bayan ka
Ya sha loud ya nemo rake
Yana so ne ya karya charji
Ta saba tana ta yin kwalliya tana so ne ta burge wane
Waye a wurin in ba mu ba (If no be us)
In ba mu ba
Wa zai kai arewa gaba ba mu ba (1414)
In ba mu ba
Toh a hade, a rike, sai mu shige
Toh a hade, a rike, sai a shige, kaiii
Ga DL ga 442, formation wey go shut down O2
Ba ni da case fa a kai ni kotu
Mu kadai muka san where we want to take the north to
Fa lillahil hamdu
Ha, Baba sai da hada kai
Ya za ayi raguna su fi gayu hada kai
Ba mu kadai ba dukka Arewa, harda kai
In na che a taya ni posting a hada rai
Shuru na bala'i, shi kuma yin shi ne
Duk wanda yayi blow nashi na yin shi ne
There's no time mu wani tsaya yin shirme
In ka taimaka na chigaba har wani issue ne
Baba, I'm boiling harder sai ka che shinkafa
Muna so ku gane mu ne kar ku che muna da papa
Lokacin da iyaye suka so Mamman Shata
Yanzu ne muke bukata, this life is ba ni in ba ka
Waye a wurin in ba mu ba (If no be us)
In ba mu ba
Wa zai kai arewa gaba ba mu ba (1414)
In ba mu ba
Toh a hade, a rike, sai mu shige
Toh a hade, a rike, sai a shige, kaiii
Toh a hade a rike sai mu shige (Yin shi ne)
You know, once upon a time Arewa was doing well during the Mamman Shata's era
Arewa was going places
And now we can do better, you know
In aka hada kai kawai akayi tafiyan, innit
Zaka ga Arewa sound we need more, internationally
If the south are doing it, then north can do better
Cause we have the population, we have all it takes, you know, talent innit, choke
Arewa International, 14, 442
Zaga Dat