Ta Bani Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Ta Bani - Auta mg boy
...
A mg boy
Ta bani ta bani ta bani
Ta bani ta bani ta bani na karba
Eh mana
So da kauna na karba tunda kin yarje min
Zuciyata taki ce sirri na kin boye min
Rai da buri kina sona ki sausata min
Zanyi talla inyi shela sanki kin koya min
Ba gudu ba ja da baya tunda dai kin yi min
Dake nake kwana
Kina cikin raina
Kallo idanu na koda cikin su kwai soyayya
Zama nake so har abada dani dake na shirya
Ki min kallaman soyayya taken ki ne mai kunya
Cikar muradai na in za'a bani ke yarinya
Ke nake kallo
Hasken ki ya bullo
Kina da kyau kin san sai na fadawa duk duniya
Rayuwa dake shine a gaba na
So da kaunarki ne farin ciki na
Na gode ce
Zamu kasance
Nifa sanki nake ba'a raba ni dake
Jina nake duk a sake in baki guna
Zaya gushe ko ya kafe ruwan ido na
Ki ceci raina
Nazo da kaina
Karki gudu na
Kin san nufi na
Iya sani na, sanki nake yi
Soyayya ce ta hada mu
Soyayya ce ta sani
Rai da buri, soyayya
Rai da buri, soyayya ce
Rai da buri, soyayya
Rai da buri, soyayya
Rai da buri, iyeye
Rai da buri, uhmm
Rai da buri, soyayya
Rai da buri, soyayya
A rigiya guga na saka
Na ja ruwa zan sa habaka
Turmi ashe ke jure daka
Idan nazo ki kure a daka
Mu faifaya samun waraka, samun waraka
Na saba dake ne
Shi samu rabo ne
Kan so ni gwani ne
Lissafin daban ne
Nidin jarumi ne
Mai koran maza ne
Mai aikin kwarai ne
Bani barin ki shine, cikar burina